Wannan Kasheshi yakamata ace anyi, Domin banga dalilin da zai sa a kyaleshi ba, shiga ka kalli Bidiyon…

Toh fa ana wata ga wata, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, An kama wani matashi da ake zargin cewa ya kashe kanwar

Budurwar sa, Tir wannan abin Munin sa ya kai muni, Wai ace kashe mutum ya zama ba a bakin kome yake ba a wannan rayuwar tamu, Kai Ubangiji Allah Ya sa mu dace Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm.

Ubangiji Allah Ya kara shiryar da mu, Ya rabamu da duka wadannan matsalolin da suke ta damun mu, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *