Wannan ita ce jarumar kannywood ta farko da tafarayin video da bature lallai ta gir giza jaruma rahama sadau…

ficaccan mai wasan barkwanci nan mai suna kamal aboki ya daya daga cikin Manyan jaruman da suka kware a comedy.

Idan muku ce comedy muna nufin abun da ya shafi bidiyo bada dariya da dai sauran abu buwan nishadi a wannan lokacin.

Wannan mai wasan barkon cinan mai suna kamal aboki yana kokari wajan yaga ya kawo wasu sabbin abu buwa acikin comedy nashi.

Misali kamar zafafan motoci da kuma mutane wa yanda suka kasan ce ba hausawa bane yana ko kari sosai ya kawo abu buwa acikin biyan sa kamar haka..

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Wannan ita ce jarumar kannywood ta farko da tafarayin video da bature lallai ta gir giza jaruma rahama sadau…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *