Wannan Hukuncin yayi daidai da su dama aka ce duk abinda ka shuka shi zaka Girma, shiga  ku kalli yadda ake hukunta barayi,

Babbar magana da ace kamar haka ake yi musu a ko da yaushe da yanzu an rage yawan barayi a duniya, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Shiryar da su wadanda aka kama din har ma da wadanda 

ba a kama ba idan masu shiryuwa ne idan kuma ba masu shiryuwa bane ba Ya Allah kayi mana maganin su gaba daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram

Mu kuma Allah ya kare mu da zuriar mu baki daya, ya kara Shiryar da mu muma da zuriar mu baki daya ga Bidiyon w nan kasa.

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *