Wannan hukuncin Shine Daidai da shi, Shiga ku kalli yadda aka kama wani dan taadda da kuma zakulo bayanai cikin sauki da…

Hasbun Allahu wa ni’imal wakil, Masha Allah Muna masu farin cikin gabatar muku da wannan Labarin da aka kama wani dan Taadda Taadda ake zargin sa da Laifin garkuwa da mutane

kuma yanayin daurin da sukayi masa yasa yayi bayanai tiryan tiryan duk da yanayin daurin da sukayi masa ya sabawa doka, amma gaskiya ni ina ganin kamar hakan ya kamata ace anayi

musu idan an kama su, Gashi da akayi masa irin wannan din ya Furta duk abubuwan da suka bukata daga gareshi ba tare da wani duka ko wani Abu ba, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya

shirye su idan masu shiryuwa ne idan kuma ba masu shiryuwa bane ba ya Allah ka kara tona musu Asiri ayi ta kama su, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *