wannan hukuncin shine daidai da abinda ya aikata, Allah ya kara taimakon Sojojin mu, Ameen…

Toh fa ana wata ga wata Sojoji sun kama wani bawan Allah Wanda ya aikata wani laifi a gaban su kuma Suka hukunta shi yadda ya kamata, Ni gaskiya hakan yayi min daidai

Naji dadin wannan hukuncin da akayi masa sosai sosai saboda Abinda ya aikata da raini a cikin shi, Lamar musali yanzu ace mutanen da suke saka kayan sojoji bayan sun san Cewa an hana

wato dokar kasa ma taha a ringa saka kayan Sojojin amma a hakan wasu suke taurin kai suna sakawa kuma don an kama su anyi musu hukunci sai muce ba ayi daidai ba, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *