Wannan Dama Hukuncin Kisa ya kamata A yanke masa, Ku kalli Bidiyon, yadda aka kashe wani da yayi batanci…

Assalamu Alaikum da Fatan Kuna cikin koshin lapiya A yanzu haka muka samu Labari daga Jaridar AREWADROP na cewa an kashe wani mutum a cikin wata kasuwa da ke Garin Lugbe.

Kamar yadda Jaridar ta rawaito mana cewa Shaidun ganinda ido sun tabbatar da cewa shi wannan bawan Allah Ya kasance musulmi ne kuma wannan ba shine karo na farkon shi ba

kenan Ya saba Yin batanci Ga Fiyayyen Halitta Manzon Allah (S.A.W) Ubangiji Allah Ya sa mu dace, Kuma Fatan Mu shine Ubangiji Allah Ya Kara Shiryar Da mu, Ya Allah Ka shiryar da

Munapukan Addinin ka mai Girma Ya Allah idan bazasu shiryu ba Ya Allah Ka dauke mana Su, Ya Allah Ka kara daga musulunci da musulmi, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *