Wannan bidiyan kawai ya’isa ya jefamu acikin wani Wai ina manyan malamai masu fada aji gaskiya irin wannan video bai dace ba…
Aure yana daya daga cikin abu buwan da ko wanna mutum yake fatan yaga lokacin nashi amma kuma a wannan lokacin da na yanzu so ake aba tashi.
Da yawa daga cikin manyan mutane na da suna mamaki idan suka kalli yadda auran malam bahau she ya koma a wannan lokacin an lalata abu buwa sosai.
Sabo da yanzu idan hausawa suna shagalin aure idan mutum yaje wajan zai kasa ga newa hausawa ne ko kuma dai wata kabilar ne sabo iskancin da keyi.
Har wasu ma suna ganin cewa gaba kadan sai amare sumfara ta howa da kado wajan shagalin biki sabo da yadda za kaga amarya tana tsotsar bakin ango a bainar jama’a.