Wannan bidiyan iskanci ne zallah ya kama Hukumar hisba tai gaggawar kama Masu shirya wannan fina finan…

Ya kama gaskiya hukumar hisba tayi abun da ya kama ta akan wayar wannan film da ake shirin fara haska shi a yankin arewacin Nigeria.

Sabo da gaskiya idan wannan fina finan suka fara fita a yankin arewacin Nigeria sabo da idan kuka duba yadda mafi yawancin yaran arewa suna kallan hausa.

A wannan lokacin zaku ga yadda matan mu da kuma yarammu da kan nan mu suke yawan kallan hausa film idan kukai duba da wannan abun zai cuce mu sosai.

Dan haka ko su chanza tsarin film din ko kuma su san yadda zasuyi da wannan fimdin nasu daga karshe muna godiya sosai da sosai…

3
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *