Wannan ba yaro bane yadda take rungumar wani kato a gidan gala

Da yawa wasu suna man tawa da mecece gala a wajan yan wasan hausa film wato kannywood kenan, idan baku sani ba to kusani harkar gala kusan itace farkon harkar film.

Domin da kwata kwata ba’asan wai tibi ba sai dai aje dan dali kamar dai yadda kuke ganin yan gala suna hawa inda suke rawa idan har suka ji an saka musu kida sumafara chashe wa.

Dan haka mutane wannan abun ya dai na sawa kuna zagin su domin kawai addu’a ce mafita bawai zagi ba dan haka kowa yasan da cewa harkar gala tariga yin bidiyo zuwa wajan hausawa.

Kamar dai yadda mukaji wasu jaruman suna bayyana wa masu ne man labari cewa lokacin da suka fara harkar bawai film suke ba sai dai suyi wasa na kwai kwayo a gaban mutane

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *