Wani video na Adam a zango Shida muneerat abdulsalam ya saka Masoyan sa a kokwan to sabo da yadda sukai bidiyan
Wata sabuwa ganin bidiyan jarumi Adam a zango tare da muneerat abdulsalam ya janyo cece-kuce a kafafan sada zumun ta na zamani.
Kowa dai yasa wacece muneerat abdulsalam kuma kowa yasan wanenen jarumi adam a zango to dan haka yanzu ba sai mutsaya dogon magana ba.
Zamu saka muku wannan faifan video domin kuga abun da yake faruwa acikin tsakanin Adam a zango da kuma munerat abdulsalam dan haka ga video
To masu bibiyarmu a wannan shafin namu mai al’barka kuma mai suna labaran hausa. com mu kasan ce daku ako da yaushe domin samun mungode.