Wani saurayi zai fado Daga kan Sabis In ba ai mar aure ba

labari dadumi duminsa an sami wani saurayi ya hau saman Sabis zai fado daga sama I dan ba ai mar aure ba.

Dan Allah ku karan ta wannan labarin shin dame ya kama ta a kira wannan saurayin idan kun karan ta da kan ku za ku mar sunan da ya dace dashi.

Shi de wannan matashin ya hau saman wani babban Sabis bayan ya hau wannan Sabis din sai ya fara kiran al’umma domin suzo suga halin da yake ciki.

Ba yan al’umma masu darin yawa sun taru a wajan sai ya fara ciwa zai fado idan har ba aimar aure ba ya kuma hana kowa ya je wajan sa a saman Sabis din balle ma har a sami damar tai ma kamasa.

Da kyar aka sami wani ba wan Allah wanda shima du kusan ta fiyarsu daya ce wato wan da ya hau saman yana shaye shaye shi ma Wanda yaje ya tai makeshi yana shaye shaye.

Ga nin hakane yasa ya bari har ya je wajan shi ba yan wanda ya je wajan sa ya tai makeshi ya je sai ya fara tam bayar sa yana ciwa menene yake damun muka kafa damin ma tsalar ka naji kozan iya tai maka ma I dan kuma naji ba zan iya tai maka ma ba sai na koma inda nafito.

ku kalli bayan daga bbc hausa

Ba yan wannan matashi da ya hau sama ya wannan a bokin nasa ya ga yamar haka sai ya fara fada mar dukkan abun da ya faru dashi yace mai yasa bu durwar da yake so I yayan ta zasu aurar da ita kuma sun san yana santa.

Da farko ba yan mutun ya Ji wannan ma ganar zaiyi tinanin ma tsalar ta soyayya ce amma fa haki kanin gaskiya ma tsalar ba ta soyayya ceba.

Sa boda yace kudin sa naira dubu goma 10,000 bai gan suba kuma bai san inda wannan naira dubu goma ta shi gaba bayan wanda ya Je wajan sa ya ji ya fadi cewa bai ga dubu goma man saba.

Sai ya ce masa idan na baka naira dubu goma zaka sakko sai yace in dai ya bashi naira dubu goma 10,000 to zai sauka sai ya fara matsa wa kusa dashi zai ya gafa idan ya cigaba da matsawa zai iya gigi cewa ya fada kasa kamar yadda yace zai fada.

Ka wai sai ya tsaya yai masa da bara yace to ga naira dubu goma kazo mu sauka kasa sai ya amince yana bashi naira dubu goma 10,000 sai ya biyo shi suka sauko.

Ba yan sun dauko da ake tam bayar Wanda ya sau kodashi a tinanin sa mai yasa wannan saurayin yai yin kurin kashe kan sa kana ganin laifin soyayya ne ko kuma wani a bu yasha ya bugar dashi.

Wanda ya sauko dashi yace gaskiya a ba laifin soyayya bane sabo da lokacin da ya same shi a saman Sabis ya tarar dashi ya bugu sosai. daga karshi de mutta kaice muku labarin.

Ba komai bane ya sashi wannan ka lto barar ba illah laifin shaye shaye Allah ya shirye mu baki daya Allah yasa masu shaye shaye sude na ameen summa ameen.

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin na mu mai suna (LABARAN HAUSA.COM)

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *