Wani sabon videon jaruman rahama sadau da Yakubu Muhammad suna run gume juma ya jawo cece-kuce a kannywood..

A gaskiya abu buwan da jaruman kannywood sukai ya tabbata maganar jikan malam da yake cewa a yanzu ace an daina yin jar kar fim Arewacin Nigeria

Sai ayi sama da shekara 40 ba’a gyara bar nar da jaruman kannywood sukai ba sabo da irin wannan abun ne yake sa wasu mutane su zata kowa haka yake.

Acikin musulmai ya kama ta kowa yasan mai ake nufi da wannan abun bawai ana futo da bidiyan su bane sabo da wani tanan asiri ko kuma wani abun.

A’a daman bawai sunyi ne dan akada agani ba sunyi ahine domin kowa da kowa ya gani sabo da bidiyo akayi kuma su a ganin su ba komai bane a hakan.

https://youtu.be/smSKOSteU6I

Dan haka kada kufa laifin masu nuna wa yanan bidiyo yin domin suma damam chan sunyi shine domin a gani kuma an gani din kuga do lane afada sabo sunyi.

Idan da sumfito sunce sunyi na damar abun da sukai acikin wannan bidiyan to kunga babu halin mutum yazo ya zauna yana nuna bidiyan sabo da nasa kunga bidiyan har karshe kunga abun da yafaru.

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *