Wani sabon video yafita akan jaruma maryam yahaya Wannan matashin da yasaki bidiyan nan lallai ya tabbata..

Jaruma maryam yahaya tana daya daga cikin jaruman masana antar wanda mutane suke wa kalla sun shiga har kar film tun suna da kananun shekaru, a yanzu kowa yasan.

Jaruma maryam yahaya a wanna hali take ciki amma, sai dai har yanzu tana bawa wasu mutane mamaki akan abun da takeyi a yanzu, sanin kan kune maryam yahaya tasha fama da rashin lafiya.

Har kusan kimanin wata bakwai koma takwas tai tana fama rashin lafiya sai a wannan karan Allah ya bata lafiya amma kuma mutane suna jiran suga ta daina wasu abu buwan da takeyi.

Sai kuma sukaga itafa a yanzu ma so takeyi ta cigaba da cilin dinta da takeyi abaya hakan ya bawa mutane da yawa mamaki suna ganin bata wani dade da da wowa daga rashin lafiya ba kuma.

Kawai abun sai ya koma bawa masoyan ta mamaki wasu suna mata fada akan ta daina yin abun da takeyi ta dawo ta tuba izuwa ga Allah amma cilin yanzu ai ba nata bane,

wasu kuma sai dai zagin ta sukeyi Allah yasa mudace zagin jarumi du bashi bane inadan yaba ai kata ba dai dai ba sai ai masa nasiha ko kuma addu’ar Allah ya shirye shi. muna godiya da ziyara.

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *