Wani sabon bidiyon bilkisu shema waishin meke Damun matan kannywood ne…

Wani bidiyan bilkisu shema cikin shigar da bata dace ba tana faman yin rawa da kuma juyi wani ya bawa mutane mamaki sosai wai menene yake damun jaruman kannywood ne .

Irin wannan bidiyan shi kadai wasu suke gani suma suji suna sha’a war wannan har kar ta masana antar kannywood sabo da sun san idan suka sami shiga za’a sheke aya yadda ya kama ta

Dan haka muna kira ga jaruman kannywood maza da mata manya da kanana kowa ya kama ta ayashi ga hankalin sa sabo da duniya fa tazo karshe Allah yasa mudace baki daya.

kuci gaba da bibiyarmu a wannan shafin namu mai al’barka kuma mai suna labaranhausa.com muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu

1
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *