Wani sabon bidiyan jarumi Adam a zango ya jijjiga jaruman kannywood maza da mata babbar magana..

Masana antar kannywood masana antace mai tarihi sosai sabo da yadda aka sami manyan mutane da suka zama jaruman kannywood a baya.

An kafa masana antar kannywood tun shekaru da yawa da suka gaba ta an kuma sami manyan jaruman kannywood da sukai suna kala kala.

Wasu daga cikin su suna taye wasu kuma Allah ya karbi rayiwar su, a yanzu maganar da muke muku masana antar kannywood tasami karbuwa sosai.

Kowa da kowa yana shiga masana antar kannywood domin yazama babban celebrity wasu suna zama manyan sanannu wasu kuma basa zama.

To daman kowa da irin kaddarar da Allah ya yanke masa dan haka kowa iya raban sa zai samu sabo da daman rayiwar a haka take kuma haka za taci gaba da tafiya..

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *