Wani katafaran gida da akace na Hajiya nafisa ta shirin Izzar so ne ya bawa kowa mamaki…

Masha Allah kamar yadda kuka san mutane sun buka tar suga sum mallaki manyan gida je na al’farma masu kyau sosai to haka jaruman kannywood suke

Acikin wani faifan bidiyo na jarumar kannywood aisha najamu wacca kukafi sanin ta da aisha izzar so munga tana ratsa wani kata faran gida na al’farma.

Daga bayan ta kuma akwai wanda yake mata video daga bakin sa muka sami rahotan cewa lallai wannan kata faran gidan na jarumar kannywood ne aisha.

Dan haka yanzu ga wannan faifan bidiyo kuma ku ganewa ida nuwan ku a wannan lokacin sabo kowa yasan gani ya kori kamar yadda ake fada a yanzu.

ga video

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

2
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *