Wani faifan bidiyan jaruma Rahama sadau tana motsa jiki a ya jawo cece-kuce wai ina manyan kannywood ne…
Wani faifan bidiyo da yake yawo na jaruma rahama sadau tana motsa jiki acikin wani guri ya dau hankali sosai kuma ya bawa mutane mamamki.
Dan haka yau kallo ya koma sama muna tafe da wannan faifan video domin kowa ya ganewa ida nuwan sa sabo da haka sai ku shirya domin kallan.
Amma kafin ku kai ya kama ta kowa yasan wacece jaruma rahama sadau sabo da rahama sadau tana daya daga cikin manyan jaruman kannywood.
Wanda Allah ya basu dau kaka sosai da sosai arayiwar su da yau da kullum da hana kufara kallan wannan faifan bidiyo zaku fuskanci komai da komai.