Wani bidiyan jaruma mome gwambe ashe daman jaruman kannywood sune karshan…

Bidiyan jaruma mome gwambe da yadau hankali mutane maza da mata sabo da wani dan juyi da tayi amma kuma hakan bai sa mutane sun kasa cewa komai ba

Wacece mome gwambe tambayar da wasu mutanan suke mana idan mun saka bidiyan ta ko kuma hotunan ta amma bamu sani ba ko dai kawai suna tambayar ne.

Idan baku san wacece mome gwambe ba to itama jaruma ce a masana antar kannywood wato hausa film kenan a yanzu dan haka yanzu ga video dadumi duminsa domin ku kallah.

mun gode bayan kun kalli yadda jaruma mome gwambe tasa wakar Nura m inuwa kum take jujju yawa hakan ya burge mutane da yawa sosai kufa ya burgeku ko kuma dai da sauara.

2
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *