Wani bature yayi wuff da wata ‘yar Nigeria abun mamaki kunga abun da akai a wajan bikin kuwa…

Sabon salo al’umma da yawa sun saba ganin bakar fata sunayin wuff da zafafan matan turawa acikin kasar Nigeria dake daya daga cikin kasa shan Africa.

Amma sai gashi yanzu turawa maza da mata suna shi gowa kasar Nigeria domin suyi wuff da zai yan mata ko menene yasa matan Nigeria sukeyin wuff da turawa.

Wannan tambayar wasu daga cikin samarin hausawa sukewa kansu ganin yadda sai dai yau kaji labarin wani bature yayi wuff da ba hausheya sai gobe kaji baturiya tayi wuff da bahau she.

Dan haka ga wani faifan bidiyo da muke tafe dashi a dai dai wannan lokacin domin kusha kallo kuga yadda wani bature yai wuff da wata ba haushiya.

ga video

https://youtu.be/eYI-UrlNN5M

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *