Wani abu na shirin faruwa Tsakanin Adam a zango Da tsohuwar matar sa Maryam Ab Yola a zango ne yace mata…
Wani abun sai masana antar kannywood adam a zango ya bawa mutane mamaki sabo da maganar da yayiwa tsohuwar matar sa jaruma maryam ab yola a shafin Instagram.
Kwarai da gaske mutane zasuyi mamaki sosai idan sukaji abun da yafada akan ta duda abun bawai na tashin hankali bane, kalmace ta kauna amma hakan ba yana nufin aurar ta yake so yayi ba.
Ficaccan jarumar mai suna maryam ab yola tayi wani fostin a shafin na Instagram inda take cewa mutane insha Allahu nan bada jima waba zatai aure hakan yasa jaruman kannywood.
Sukai tai mata Allah ya sanya al’kairi Allah kuma ya bada zaman lafiya idan anyi auran, mutane daya sukai wa maryam ab yola fatan alkairi, sai kawai tsohon mijin ta wato Adam a zango.
Sai shima aka ga yazo shafin nata yan cewa yana taya ta murna, hakan yasa mutane da yawa sunyi mamaki sabo da wasu mutanan suna dau kan idan jaruman kannywood sukai aure suka rabu, sai kuma gaba da junan su.
To gaskiya ba haka bane domin muna kara fada kullun idan kaga abu ya faru tsakanin mata da miji tofa Allah yasan menene ya hadasu wasu sukan baru aji meye sana diyyar rabuwar su wasu kuma basa bari aji.
💟💟💟💎👆👆👆👆👇👇👇👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾