Wani abokin ango ya rungume amarya A wajan taran shagalin biki babbar magana wai ina hukumar hisba ne kuna gani hakan take faruwa..
Wani faifan bidiyo da ya jawo cece-kuce sabo da yadda aka ga wasu samari masu jini a jika sun run gume amarya ana tsaka da shagalin biki.
Yayi mutikar bawa al’umma mamaki sosai sabo da yadda aka san hausawa wannan ba da bi’ar suba ce badala a wajan taran bikin aure ko kuma suna.
Amma sai gashi a wannan lokacin abokan ango harda dau kan amarya suna yawo da ita a saman kansu, hakan mai yake nufi angon bashi sa kishi kenan
Ko kuma dai hausawa ne suka fara chanza al’ada ko kuma dai bama hausawa bane wanda suke wannan shagalin bikin a wannan lokacin.
Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka