wanda yake wa manyan jaruman kannywood maza da tama kwalliya mansur make up yana shirin angon cewa..

ficaccan jarumi mansur makeup yana shirin angon cewa da matar sa nan bada jima waba kamar yadda aka saba.

Wasu da yawa daga cikin ku munsan zasu ce wanene kuma mansur make up ma’ana basu san shiba kenan suke nufi.

Mansur make up dai shine mutumin da yake wa duk wani jarumi kwalliya idan za’a fara dau kan wani sabon film din.

Mace ko namiji indai kaga anyiwa mutum kwalliya wato make up kenan da turanci to lallai mafi ya wanci shine.

Dan haka ga wani hotunan da sukai da shi da matar da zai aura ko kuma muce budur wat da zai aura Allah yasa alkairi.

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *