Wallahi indai baka da aure an sha da kai amma kayi wannan hadin zai ma amfani…

Assalamu Alaikum masu bibiyar mu a cikin wannan shafin a dede wannan lokaci muna tafe da wani magani wanda dayawa daga cikin mu na bukatar wannan maganin

ba lallai bane ace mutum yana rayuwa a cikin wannan duniya musamman ma a kasashen afrika can ma sauran kasashe ba za a rasa ba tabbas amma nan afrika zai

yi wuya ace mutum baya bukatar wannan maganin, Lamar yadda muka saba masu bibiyar mu zamu fara gabatar muku da kayayyakin hadin shi wannan hadin maganin

daga nan kuma se mu wuce izuwa yadda ake hadin maganin sannan daga karshe kuma se yadda zakuyi ampani da shi wannan maganin, kuma Insha Allahu idan an gwada wannan

hadin magani za ayi godiya ga Ubangiji Allah sannan muma kan mu zaku yi mana addua koda bamuwa nan ne Insha Allahu, toh kamar yadda kuka gani a kan wannan rubutun

aduwa da shi ake ampani wato dashi ampani a cikin hadin shi kadai se dubban ampani, ga wani Paipen Bidiyo wanda zai kara muku bayani akan shi wannan hadin maganin.

Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

VIDEO

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *