Wai me yake damun kune Haba maryam both wannan wanna irin video haka manyan kannywood kuna gani hakan yake faruwa..

maryam both daya daga cikin fitattun jaruman masana antar kannywood ce kuma ta fuskanci kalubale kala da ban da ban sabo da wasu abu buwa.

kowa yasan wacece maryam both acikin kannywood kuma maryam both tana daya daga cikin jerin jaruman kannywood da suke da wani abu.

Wani abu, misali wani abu kamar shigo wa kannywood da kuma samun dau kaka da lokacin da kasami wannan dau kakar maryam both tun tana.

yar kimanin shekara takwas ta farayin harkar film sabo da kasan cewar mahaifiyar ta zainab both itama jaruma ce acikin masana antar kannywood.

Hakan yasa ta sami damar saka yarin yarta acikin masana antar ta kannywood a yanzu haka babar maryam both Allah yai mata rasuwa.

Acikin wannan shekarar da muke ciki Allah yajikan ta da rahama yanzu ga wani faifan bidiyo akan jaruma maryam both fata nagari lamiri babu wani abu da jaruma maryam both…

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *