Wai me yake damun jaruma Maryam yahaya wannan wanna irin video ne haka wai ina manyan kannywood ne kuna gani hakan take faruwa…

Jaruma maryam yahaya wacca Allah ya tai maka ta tsallake rijiya da baya saka makon rashin lafiya wacca tai kusan kimanin kusan shekara daya.

ficacciyar jaruma kannywood maryam yahaya tana daya daga cikin manyan jaruman da suke cikin jaruman kannywood a wannan lokacin na yanzu.

Bayan ta sami lafiya ne tafara sakin wasu zafafan bidiyo tare da wasu zafafan hotuna wanda haka ya jawo cece-kuce sosai da sosai a social media

Kai harda abokan aikin ta sabo da suna ganin bata da lafiya bai kama ta tazo da wani irin abu buwa wanda basu dace ba kamar sakin hotunan da kuma bidiyo.

Da irin bidiyan.

https://youtu.be/EVw8gcITxJg

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

4
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *