Wai Ina Yan Hisbah Ne, Dan Allah Shiga Ku kalli abinda ake aikatawa a ciki, Ubangiji Allah Ya Shirya, Ameen…

Babbar magana ana wata ga wata Shin ko kun Kalli wani rawar iskancin da wata gurguwa take yi a gidan Gala, Tabdin jam Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Shiryar Da Ita Da Ma sauran masu kafafu

Masu aikata ire iren wadanan abubuwan da take aikatawa, Wai don Allah Mutane masu zuwa gidajen Gala basu san cewa gidan Gala Club ne ba, Kawai dai na gargajiya ne

amma don Allah meyecakeyi a club wanda ba a yi a gidan Gala ko don wannan ma ya kamata a ce mutane sun puskanta ai in ma basu sani bane, Ubangiji Allah Ya Shiryar da mu da ku baki daya.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *