Wai ina manyan kannywood ne kuna gani haka taka faruwa rahama sadau gaskiya sakin irin Wannan bidiyan bai dace ba haba..
Ana wata sai ga wata jarumar kannywood rahama wani faifan bidiyo nata da yake zagaye shafi kan sada zumun tar zamani kamar Instagram Facebook WhatsApp tiktok.
Ka iya zame mata wani sabo kalubale sabo da yadda take wani abu acikin bidiyan gaskiya ya dau hankali sosai kuma dai duda ita ta kasan ce jaruma ce kuma tabayin bidiyan rawa da waka.
Hakan ba yana nufin cewa komai kawai tayi ba domin hakan gaskiya bai kama taba irin wannan rawar da takeyi hakan kana nan yarama sai kaga sun koyan wannan rawar da takeyi kuna bai dace ba.
Dan haka ga wannan faifan video domin kuga mai yake faruwa kuma idan kun kalla kutuna da cewa ance kafadi alkairi ko kuma dai kaishiru da bakin ka domin zagin mai laifi bashi bane mafita.