Wai Dan Allah ina manya suke idan hukuma batayi kome akan wannan ba, tir…

Hasbun Allahu wa Ni’imal wakil, wai Dan Allah ina tarbiyar mu na addinin musulunci yake, wai Dan Allah ina Al adar mu take, wai Dan Allah ina

manyan masu fada aji suke wai Dan Allah ina iyayen mu suke, wai Dan Allah ina duk wadannan abubuwan suke da har zasu bari

wani abu wai shi tiktok yazo ya ringa bata mana tarbiya kamar haka, Dan Allah matasa mu parga mu dena ire iren waennan abubuwan da muke,

Ubangiji Allah Ya bamu ikon gyarawa, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *