Wai ace uwa tayi garkuwa da Yar cikin ta, Shiga ku kalli bidiyon…

Tir Da wannan zamani, wai Dan Allahace uwa tayi garkuwa da yar cikin ta, Tabdin Jan shiga ku kalli yadda akayi har uwa tayi

garkuwa da yar cikin ta, a yadda naji bayani a cikin wannan Bidiyon ya nuna cewa tana bukatar wasukudade ne daga hannun

baban wannan yarinyar, wato mijinta kenan shine dalilin da yasa ta kwamushe yar cikin Nata, fatan mu kawai shine

Allah yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram, ga Bidiyon a nan kasa.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *