Wadannan Sune Asalin mazajen sojojin Najeriya, ba yammata ba, kalli bidiyon…
Tabarak Allah Masha Allah, Ubangiji Qllah ya kara Dora gaskiya akan karya ko wane iri ne, Jamaa idan kun duba wasu shekaru
kadan da suka gabata a najeriya akwai mutanen da suka ringa addabar mu wato kungiyar iswap Amma ku duba ku gani Yadda jamiai
sukayi kokari Allah ya basu nasara kuma suka kawo karshen wannan matsalar, fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.
Bidiyo daga YouTube channel din EURONEWS shekaru 8 da suka gabata