Ummi rahab ta tsayar da mijin da rata aura acikin wannan faifan bidiyan babbar magana lallai ummi kin bawa mutane mamaki…

Jaruma ummi rahab ta bayyana mijjn da zata aura akan shafin ta na Instagram kamar yadda wani mai rahoto ya wallafa akan YouTube.

Abun ya bawa mutane mamaki bayan sunji wada jaruma ummi ta bayyana cewa zata aura a wannan lokacin da muke ciki kuma zaku so kuji shi.

Dan haka ga wani faifan bidiyo wanda zai muku karin haske akan wannan maganar da jaruma ummi rahab tayi akan mijin da zata aura a a wannan lokacin.

muna so muji ra’ayin ku akan wannan lamarin sannan daga karshe muna mika godiya ga masoyan wannan shafin namu mai al’barka.

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *