Ummi rahab ta mallaki wata Dalle liayar mota gaskiya ta gir giza jaruman mata na cikin masana antar kannywood…

Ficacciyar jarumar kannywood mai suna ummi rahab tayi sabuwar talle liyar mota kamar yadda wasu jaruman kannywood suke hawa zafafan motoci.

Ficacciyar yarin yar nan mai suna ummi rahab ko kuma muce muku ficacciyar jarumar kannywood duda tana daya daga cikin jaruman kannywood sanannu.

Jaruma ummi rahab wacca tafara fitowa acikin wani faifan bidiyo a shekarun baya da suka gaba ta tun tana karamar yarin ya idan kuna sane.

Dan haka sai gashi cikin kan kanin lokaci Allah ya daga tauraru war ta acikin kan kanin lokaci duba da yadda jarumar tana da kana nun shekaru.

Sai gashi yanzu jarumar ta mallaki talle kiyar motar ta mai kyan gaske sabo da yadda muka ga wannan faifan bidiyo a yanzu haka muna tafe dashi a yanzu.

Dan haka sai kowa ya zuba ida nuwan sa domin ya kalli wannan faifan bidiyo daga karshe kuma muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

https://youtu.be/I9NVtsIov60
2
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *