Ummi rahab ta gigita masoyan ta Da wannan faifan video bayan ta wallafa shi akan shafin ta na tiktok Lallai wannan bidiyan zai baku mamaki ashe daman..

Babbar magana wani sabon salon yin bidiyo akan manhajar tiktok da jaruma ummi rahab ta shigo dashi ya bawa mutane mamaki sabo da wani abun mamaki.

Salon da ummi rahab tai wani bidiyo ya dau hankalin mutane musamman masu yawan shiga shafin ummi rah akan manhajar tiktok ko kuma Instagram.

Mutane sun yaba da wani faifan video da ummi rahab tai musu guzirin sa akan shafin ta na tiktok kowa bidiyan ya burge shi song bama kamar masoyan ta.

Yanzu zamu saka muku wannan faifan video domin kuma kada ayi baku, da abaka labari gwara ace kai ka bayar kowa ya kalli wannan bidiyan anan kasa.

https://youtu.be/7mWKSv0DXko

To yanzu musan kun kalla, daga karshe muna so muji ra’ayin ku akan wannan faifan video kuma muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka mun gode sosai da sosai kuyi follow..

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *