Umar mb-Kin Ba_ni So (feat,-Shamsiyya
Ficaccan mawaki nan mai suna “Umar mb” ya saki wata zazzafar waka mai taken “kin ba ni so” wakar tayi dadi sosai ta kuma ratsa zuciyar masoyan sosai.
Wannan waka a yanzu haka zaku iya sauraran wannan wakar ko kuma ku sauke ta akan wayar ku ta android da wannan shafin namu mai suna labaranhausa.com