Tsohuwar Jaruma Fati Muhammad ta bayyana dalilin da yasa ta dawo Masana’antar Kannywood domin ta cigaba da harkar Fim

Labari dadumi duminsa tsohuwar jarumar kannywood Fati Muhammad ta fadi babban da lilin da yasa ta dawo har kar fim dumu dumu a cikin masana antar kannywood, zaku shama mamaki.

Kamar yadda muka sami rahotan cewa an tambayi tsohuwar jarumar kannywood fati Muhammad menene yaja hanlin ta ayanzu har ta sake shigowa masana antar kannywood.

Ba yan kuma ta dau wani dogon lokaci ba’aji duriyar taba acikin masana antar kannywood, bayan anyi fati Muhammad wannan tambayar sai ta bada amsa da cewa masoyan tane dalilin dawo war ta.

Sabo da suna yawan kiran ta suce ta dawo har karfim mana, sai awannan karan ta amsa kiran ta wasu daga cikin masoyan ta suke mata na cewa ta dawo har har tayin film acikin kannywood.

Sanan kuma an sake tambayar ta aka ce mata alokacin da kika dawo anga wani hotanki mutane sukai tace kintsufa amma kuma kin dawo masana antar kannywood sai ta bada amsa.

Tace alhamdullillahi ina godiya ga Allah madau kakin sarki sabo nayi tsawan rai har na tsufa ta kara da cewa duk wanda yai tsawan rai dolane sai ya tsofa, sanan kuma tace abun da ake fada kaina.

Niban damu ba sabo da hotunan da aka ce natsufa naje gidan bikine kwalliya ta sai ta tsabe shine yasa nai haka, mutane suke cewa na tsufa amma ni banji haushi ba akan hakan..

Awani labarin na da ban 👇👇👇👇🤔🤔🤔👇👇👇

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *