Tsohon mijin mome gwambe Adam fasaha zai auri Nana ta cikin shirin Izzar so ga yadda suka tsara abun..

Yanzu yanzu muakai arba da wani faifan bidiyo a tashar “Duniyar kannywood” dake manhajar YouTube bidiyan yana nuni da cewa tshon mijin mome gwambe mawaki Adam fasaha.

Zai aure nana tacikin shirin izzar so bayan munga wannan faifan video kuma munzo muku dashi bayan haka kuma mun tsaya munyi bincike akai, ga abun da binke ya nuna mana akan abun.

Wani labarin dadumi duminsa Tsohon mijin mome gwambe zai auri nana ta cikin shirin izzar so 👇

Da farko dai abun da yasa bayan munga bidiyan maukai maza maza muka gudanar da wannan bincikyan shine munsan wasu da yawa daga cikin jaruman kannywood sukanyi haka.

Domin su tallata wani gurin da aka basu sutalla tashi, bari mu kawo muku misali, kamar jarumi Lawan Ahmad da Aisha izzar so sumasun tabayin irin wannan hotunan kamar aure zasuyi amma bashi bane.

Sannan kuma jaruma ummi rahab itama suna tabayin haka da wani yaran Adam a zango amma kuma shima ba aure zasuyi ba, tofa wannan dalilin ne yasa muka gudanar da wannan bincike.

Adam fasaha & Nana izzar so

Kuma saka makon bincikyan shine mun duba shafin jaruma Nana izzar so ba muga alamaba kuma, sai dai bayan mun duba shafin mawaki Adam fasaha sai muka ga yasan wa yannan hotunan.

Kuma bayan munga hotan ba muga yayi wata magana da take nuna cewa aure ne yasa akai wannan hotunan ba sai dai har yanzu mana kan bincike insha Allahu, zaku iya yimana comment, muji ra’ayin ku akan hakan

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *