Tsohon mijin mome gwambe adam fasaha Yana shirin Angon cewa da Jaruma Nana ta cikin shirin izzar so

Gaskiya tayi halinta akan batun auran nana izzar so da kuma tsohon mijin jaruma mome gwambe wato Adam fasaha mawaki acikin masana antar kannywood hausa film kenan a yanzu.

Idan masu bibiyar mu basu man taba yau kwana biyu kenan da muka kawo muku rahoto akan daya daga cikin mawakan kannywood Adam fasaha zai auri da jarumar kannywood nana ta cikin shirin izzar so.

Acikin rahotan da muka kawo muku aranar daman mun fada muku cewa har yanzu muna kan bincike ne to sai yau Allah ya nufemu da kammala wannan bincike akan auran Nana da Adam fasaha.

Shidai Adam fasaha ya kasance tsohon mijin jaruma mome gwambe ne wannan jarumar tayi kaurin suna sosai indai acikin masana antar kannywood ne kuma nasan kuma zaku iya sanin ta.

Daga karshe dai munsami tabbacin cewa auran nan na gaskiya ne kuma insha Allahu nan bada jimawa ba za’a sha bikin Mawaki Adam fasaha da kuma Nana ta cikin shirin film din izzar so.

https://www.instagram.com/p/CXSF7x0Io1o/?utm_medium=copy_link
4
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *