Toh fa wannan magani na kowa da kowa ne ka gwada zaka ga…

toh fa masu Bibiyar mu a cikin wannan shafin Insha Allahu a dede wannan lokacin zamu koya muku yadda ake hada wani magani mai ampani da kuma

danna wannan

kayayyakin da za ayi hadin da su se kuma yadda za ayi ampani da shi bayan an kammala hadin Insha Allahu a dede wannan lokacin, Toh masu bibiyar mu kamar yadda

kuka gani a cikin hoton da yake saman wannan rubutun idan kun lura zaku ga akwai hoton dabino da kuma Zuma wadannan din ne de da su a ke

hadin maganin, Da Farko za a samu Zuma mai kyau sosai wanda bashi da wani hadi na kome a cikin sa se kuma na biyu shine Dabino mai kyau shima

kuma shi dabinon ma ba a kayyade an ce se na wancan kasar ko wancan ba maana ba ace dole se na kasar saudiya ko na wata kasa ba kawai mai kyau

Insha Allahu idan aka samu wadannan din duka za a samu nasara Insha Allah, zamu saka muku wani bidiyo wanda zai koya muku yadda zakuyi ampani da shi…

Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *