Toh Fa Shin ko kun taba ganin Wanda tsafta ya kashe?…

Toh fa masu bibiyar mu a cikin wannan shirin a dede wannan lokaci da farko de Assalamu Alaikum da fatan kuna cikin koshin lapiya, a yau muna tafe da wani

danna wannan hoton 👇

abin al ajabi wanda zai mutukar baku mamaki sosai, kuma irin wannan abin gaskiya sabo ne a garemu baki daya, a jiya ranar laraba wacca tayi daidai da

Ashirin da shida na Octoba na Shekarar dubu biyu da ashirin da biyu ne Gidan Jaridar BBC Hausa suka wallafa wannan labarin da ya daurewa mutane

kai cewa sukayi “Mutumin da ake gani a matsayin yafi kowa Kazanta a duniya ya rasu yana Shekara 94, watanni kadan bayan yayi wanka a karon farko na tsawon Shekarun sa”

toh fa jamaa an dade anajin Kazanta ta kashe mutum amma karo na farko yau munji tsafta ta kashe wani, Toh Allah yasa mu dace, kuma ga shawara

Duk wanda yasan baya wanka yake yi ko akwai wanda ya sani bayayi ya bashi shawara yake yi saboda Tsaro ba don Tsoro ba, don sanyi ya shigo ba uzuri bane 😁😁😁 Allah Yasa mudace, Ameen.

Ga kalli labarin a nan Kasa 👇

BBCHausa

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *