Toh fa Shin ko kun kalli kalar makaman da suke ampani dasu, Hum.

Babbar magana Ana wata ga wata wadannan mutane tabbas ba su kadai bane duba da ire iren wadannan makaman da

suke ampani dasu, Rundunar Yan sandan Jahar zamfara sun samu nasarar sheke wasu yan taadda har guda biyu

kuma suka kwace wasu manya manyan makamai daga hannuwan su kuma hakika wadannan makaman manya ne

Don ba kamar sauran makaman da ake kamawa bane, Fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *