Toh Fa Shiga Ku kalli yadda giwaye suka pusata suka Ringa yi wa mutane Barna a cikin gari…

Toh fa ana wata ga wata Wadannan giwayen da kuke gani pusata sukayi suka fito kan titunan da mutane suke Zirga zirga akai suka ringa yi wa mutane da ababan hawan su illoli

kala daban daban, Fatan Mu shine Ubangiji Allah ya kawo mama sauki, A kan wadannan abubuwan da suke ta Addabar mu a duniya da ma kasashen mu baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya

Dhuljalal wa al Ikram, Ubangiji Allah ya bamu kekkyawar karshe, Allah yasa Al Jannah ce makomar mu, Ameen Ga Bidiyon 👇👇

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *