Toh Fa Shiga Kaga abinda ya faru a cikin Bidiyon nan, Ubangiji Allah ya sa mu dace…

Masha Allah muna masu taya hukumomi murna da kama wannan Kasurgumin dan Taaddan da ya addabi mutane, Jaridar AREWADROP ta rawai to wannan Labari da dumi dumin ta…

“An kama wani kasurgumin dan taaddan da ya addabi yakuna da dama, Masha Allah” Niger ko Nigeria Duk wadanda suka samu nasarar kama wannan Kasurgumin da taaddan nan Ba karamin

abin alfahari bane a garemu ba mu de a rage su shine burin mu ba wai wane ne ya kama shi ko wane ba, Ubangiji Allah Ya Kara tona musu Asiri su miyagun, Su kuma Jamian tsaron

Ubangiji Allah Ya Kara basu nasara a kan miyagun, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm.

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *