Toh Fa Malam/Malama tabbas ka/kina bukatar kasan meye wannan…

Toh fa masu bibiyar mu a cikin wannan shafin a dede wannan lokaci muna tafe da hadin wani magani mai mutukar Mahimmancin sosai a gareku

danna wannan

wannan hadin magani da muka kawo muku yana da mutukar ampani a gareku insha Allahu idan kun gwada wannan hadin Zakuji dadi Insha Allahu, kuma wannan hadin magani kowa ma

zai iya ampani da shi ba se wane da wane ba, kamar yadda a ka saba masu bibiyar mu a dede wannan lokaci zamu jera muku jerin abubuwan da za ayi hadin shi wannan magani

ko kuma muce lakani da su daga nan kuma Insha Allahu se muje ga yadda zaku hada shi wannan magani da kuma yadda zaku yi ampani da shi saboda ma ku puskanci shi wannan

magani yasa muka kawo muku wani Paipen Bidiyo wanda zai kara muku bayani akan shi wannan hadin wanda zai yi muku ampani Insha Allah, Da Farko ku samu

Lomun zaki da kuma Ruwa sune kadai kayayyakin da ake hadawa domin ayi wannan hadin maganin da shi…

Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *