Toh Fa ku shiga ku kalli yadda jiminoni suka taru suka sheke damusa, Gaskiya wannan abin mamaki ne…

Toh fa ga Bidiyon yadda jimina da yan jinsin ta suka taru suka sheke wata damusa abin al ajabi wai ace Tsuntsaye ne suka sheke wannan pusataccen dabba, Kamar Damisa wanda

wasu ma duka sun tsaya akan cewa damusa tafi zaki zafin rai kawai dai zaki kowa ya san shi da baya son raini ne, Amma haka manyan tsuntsayen nan suka hadu suka Bata wahala

sosai, Toh fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Allah Ya gafarta mana dukkan zunuban mu Ameen, Ga Bidiyon 👇👇👇

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *