Toh fa idan har ka san Baka da aure kada ka sake ka gwada wannan hadi…

Toh fa babbar magana ina masu bukatar magani mai ampanin ma aurata, duk wanda yake da matsala a gidan sa ko kuma wacca take da matsala a gidan ta

Danna wannan

wannan magani zai maka ko kuma maki ampani musamman ma mata, abin da ma yasa muka hada da maza ko da zai kasance yana so ya samawa matarsa ne shiyasa ma muka

ce harda maza da farko zamu fara yi muku bayanin abubuwan da zaku hada maganin sannan kuma se muyi muku bayanin yadda zaku hada maganin

se kuma daga bisani se ayi muku bayanin yadda zakuyi ampani da shi wannan maganin, kuma Insha Allahu za a samu nasara da yerdar Allah  mai Girma

toh ga yadda ake wannan hadi shine za ku samu Gonda mai kyau nunanne wanda kuma bai rube ba, se ku samu kankana shima mai kyau da shi za a hada…

Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *