Toh Fa Gayu sunji maza, da sukace basuwa ji ashe duk karyace, shiga ku kalli Bidiyon…

Babbar magana ana wata ga wata wai dama haka giwa take ni ban taba tunanin cewa giwa zai iya aikata wannan ba, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram

Ga Bidiyon wasu giwayen da suka sa kora a kan hanyoyin da ke kusa da dazuka wato a yankin Asia, Wannan abin idan ka kalleshi mai yuwa ya baka tausayi ko kuma ya baka dariya

Kai ko kuma ya baka duka biyu da tausayin da kuma dariyar gaba daya, ratan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu gama da duniya Lafiya, Allah ya jikan magabatan mu baki daya, Ameen

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *