Toh fa ga maganin matsalar da ta addabi kowa da kowa se an gwada…

Assalamu Alaikum Masu bibiyar mu a cikin wannan shafin barkan mu da war haka da fatan kuma cikin koshin lapiya a dede wannan lokaci Insha Allahu

danna wannan

muna tafe da hadin wani magani wanda mun san Dayawa daga cikin mu muna bukatar wannan maganin, idan kuma ya kasance kai ko ke bakya bukatar

wannan magani tabbas ka san wani mai bukatar wannan maganin domin ita wannan matsalar ta ci gari da turanci ana ce mata general problem, nasan kawo

yanzu kowa yana tambayar kansa shin Shin wannan wane irin matsala ne, bara mu fara koya muku yadda zaku hada wannan maganin sannan kuma daga

bisani se mu koya muku yadda zaku hada maganin se kuma daga karshe yadda zakuyi ampani da shi wannan maganin se kuma maganin da yake yi daga karshe

da farko kamar yadda muka saka muku a kan hoton da yake saman wadannan rubutun sune kayan hadin na farko shine Zuma mai kyau se kuma na biyu da kuma gujjiya da su ake hada maganin warin baki ko wane iri ne…

Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *