Toh fa anzo wurin sabuwar doka Tabbas Samari zasu ji dadinta 不不不, za a ci taran yammatan da… shiga ka kalli Bidiyon…

Toh fa ana wata ga wata Ga Labari da dumi dumin ta mun samu Labarin cewa an kama wata sabuwar doka a wani yanki na kasar tchadi na cewa yammatan da suka ki yin aure suna zaune

haka dinnan zasu fara biyan tara Babbar magana Jaridar AMIHAD.COM Ta rawaito wannan Labarin, ina ma a kawo wannan dokar kasar Najeriya don muna sa ran zai kawo karshen matsalolin rashin aure

da ake cewa se mai babban gida da babban mota, maiyuwa ma a sauke kayan lepe kun san Samari sun fi tsoron kayan lepe a kaf shirye shiryen auren da Sukeyi, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *