Toh fa Ana wata ga wata dubun wani Bokan da yake yi wa yan Taadda aikin asiri…

Allah ya bawa hukumar yan Sandan Jahar Katsina nasarar kama wani mutumin da yake taya yan ta adda aiki da sunan wai yana yi musu aikin Asiri, Tir Da wannan abin fatan mu

shine Ubangiji Allah ya Shirye su baki daya, Da masu yin aikin da wadanda akeyi wa aikin duka domin duk shirka sukeyi, Kuma duk da suna zuwa gurin bokayen suna shirkan ma baya hana

Allah Ya tona musu Asiri tun a duniya ma kafin aje lahira, wanda kowa yasan idan mutun ya mutu yana shirka wuta ce makomarsa, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *