Toh Don Allah Wa ya kaishi da Har Zai fadi Haka, Shiga Ka Kalli abin mamaki…

Toh fa ana wata ga wata Mun kawo muku Bidiyon wani bawan Allah Da Ya shiga Cikin ruwa yana tafiya kawai yaci karo da babban kifi, shin ku a tunanin ku ya yayi da ya ganta wannan shine

ma abin mamakin daga karshe dai ya sha da ransa, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Amma da ace an samu matsala wannan kifin ya cinye shi da shikenan fa

Amma toh shima don Allah banda Tsokana me ya kaishi cikin ruwa har gurin wadannan Dabbobin, Toh Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Sa Mu Gama da Duniya Lafiya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *